ha_tq/1sa/24/05.md

199 B

Menene Yasa Dauda bai bar mutanen sa su kai wa Saul hari ba, amma ya bar shi a cikin ƙogon?

Zuciyar Dauda ta dame shi domin ya ji Yahweh bai zai so ya miƙa hannun sa gãba da wanda ya naɗa ba.