ha_tq/1sa/24/03.md

123 B

Menene Dauda ya yi wa Saul a cikin ƙogon maimakon ya kashe shi?

Dauda ya yanki sashen rigar Saul ba tare da yasani ba.