ha_tq/1sa/22/09.md

143 B

Wane abu biyu ne Doyeg ɗan idom ya faɗăwa Saul da cewa Ahimelk ya ba shi?

Ahiimelek ya ba Dauda guziri da kuma takobin Goliyat afiliste.