ha_tq/1sa/22/01.md

165 B

Su Wanene suka taru banda gidan mahaifin Dauda a ƙogon Adullam?

Ko wa da ke da damuwa, duwan da ke da bashi, da kuma mara jin daɗi-dukkansu su ka taru wurinsa.