Ya ce masa sarki ya ce kar ya bari wani ya san wani abu game da hidimar da ya aika shi yayi ya kuma abinda ya Umurce shi.