ha_tq/1sa/20/12.md

150 B

Menene yasa Yonata ya ke so ya sanar da Dauda amsar mahaifinsa ta wajen korar sa.

Yonatan ya sanar da Dauda don Dauda ya sani zai je cikin salama.