ha_tq/1sa/19/18.md

199 B

Lokacin da Daud a ya gudu ya kuma tsira wajen wanene ya ce a Ramah?

Ya je wurin Samaila ne.

Menene ya faru da wandanda aka aika da cewa su sa su yi anabci?

Ruhun Allah ya zo cikin zuciyar su.