ha_tq/1sa/18/27.md

175 B

Menene Dauda da mutanen sa suka yi wajen yin nasara abin da sarki ya buƙata wajen zama surukin sarki.

Dauda ya kashe utum ɗari biyu na filistiyawa ya kuma kawo loɓansu.