ha_tq/1sa/17/57.md

116 B

Menene Dauda ke da shi a hannunsa a lokacin da Abna ya kawo shi gaban Saul?

Dauda na da kan Bafiliste a hanunsa.