ha_tq/1sa/17/44.md

202 B

Menene Filistiyawa suka zo da takobi, da mashi da kuma kibiya, a cikin menene Dauda yace za su zo?

Dauda ya zo a cikin sunan Yahweh mai runduna, Allah rundunan Israila, wanda Filistiyawa suka raina.