ha_tq/1sa/17/31.md

154 B

Menene Dauda ya fadawa Saul zai yi don haka kada zuciyar wani mutum ta karaya sabodaa filistiyyawa?

Dauda ya ce wa Saul cewa zai yi fada da Bafiliste.