ha_tq/1sa/17/14.md

217 B

Har na tsawon wane lokaci ne, Bafaliste din nan mai karfi ya ke fitowa kusa don ya gabatar da kansa don yaki.

Kwana arba'in mai ƙarfin nan Bafilistene yana zuwa gaba safiya da yamma domin ya miƙa kansa ga yaƙi.