ha_tq/1sa/17/12.md

112 B

Wane 'ya'yan Yese ne ya bi sau zuwa wurin yaki?

Mayan 'ya'ya maza na Yesse su na tare da Saul a filin dãga.