ha_tq/1sa/17/08.md

200 B

Wanene Goliyat ya ce Israilawa ke bautawa?

Goliyat ya ce su bayin Saul ne.

Menene Goliyat ya ce zai faru ga mutanen Israila idan mutumin suu ya kashe shi?

Ya ce Filistiyawa za su zam bayin su.