ha_tq/1sa/15/06.md

153 B

Manene yasa Saul ya ce wa Kaniywa su fito daga cikin Amalekawa?

Keniyawa sun nuna tausayi ga mutanen Israila a lokacin da suka fito daga cikin masar.