ha_tq/1sa/14/47.md

168 B

Ta yaya ne Saul ya Jagoranci mutanen Israila a matsayin sarkin su?

Saul ya yi aiki da ƙarfin hali mai girma ya kuɓutar Israilawa daga hannuwan waɗan da washe su.