ha_tq/1sa/14/45.md

118 B

Ta yaya ne Yonatan ya tsira daga mutuwa?

Mutanen Israilan ba su bar Yonatan ya mutu ba saboda ya yi babbar nasara.