ha_tq/1sa/14/38.md

128 B

Yaya Saul ya ce zai yi da zunubin da ke a cikin Israila?

Ya ce wa mutumin da ya yi zunubin zai mutu, koda Yonatan ne ɗansa.