Yonatan yace idan da mutanen sun ci zuman da kuma ganimar da suka samu daga maƙiyansu da sun kashe Filistiyawa fiye da wanda suka kashe.