ha_tq/1sa/14/13.md

162 B

Menene sakamakon harin da Yonata da mai ɗaukar masa makamai a kan sansanin Filistiyawan?

Yonatan da mai ɗaukar masa makamai suka kashe kusan mutane ashirin.