ha_tq/1sa/14/11.md

236 B

Menene Yonatan ya ce wa maiɗaukar makaman sa bayan da mutanen sansanin filistiyawa suka ce masu su " ku zo za mu nun maku wani abu"?

Ya faɗa wa mai ɗaukar masa makamai cewa ka bishi saboda Yahweh ya bayr da su a hannun Israilawa.