Idan Filistiyawan suka ce za su zo kusa da su, wannan zai zaman masu alama cewa Yahweh ya bayar da su a hannun su.