ha_tq/1sa/14/06.md

365 B

Menene Yonatan ya gabatar wa saurayinda ke ɗaukar masa makamai?

Yonatan yace masa Yahweh zai yi aiki da su don ya cece mutane da yawa idan har zasu ƙetare hayin sansanin filistiyawa.

Menene amsar mai ɗaukar makaman Yonatan?

Mai ɗaukar makaman Yonatan na a shirye yayi biayya akan Ummurnin, sa, ya kuma ƙarfafa shi cewa ya yi duk abin da ke a zuciyarsa.