ha_tq/1sa/13/19.md

181 B

Wace kasawa ce mutanen Israila suka fuskanta a cikin yaƙin su da filistiyawa?

Filistiyawa ba su bar Israilawa sun sami wani domin ya wasa masu takobin su da kuma kibiyar su ba.