ha_tq/1sa/13/17.md

148 B

Wane mataki ne Filistiyaw suka ɗauka gãba da Israila?

Filistiyawan sun tura mahaya ƙungiya ukku da ga sansanin su zuwa wurare Uku na Israila.