ha_tq/1sa/13/11.md

181 B

Menene uzirin da Saul ya ba Sama'ila da bai jira shi ya miƙa hadayar ba?

Ya ce ya ga Mutanen suna tafiya, saboda haka sai ya tilasta wa kansa ya mika baikon konawar. ga Yahweh?