Sun damu sa suka gudu sukaɓoɓɓoye a kogonni, da ƙarƙashin zangarniyoyi, da duwatsu, da rijiyoyi, da ramuka Wasu Ibraniyawan suka tafi ƙetaren Urdun.