ha_tq/1sa/13/05.md

144 B

Ta yaya ne Filistiyawa suka amsa wa kayarwar da Israilawa suka yi masu?

Sun tara karusai da mutane da yawa don su yi faɗa gãba da Israila.