ha_tq/1sa/13/03.md

161 B

Menene yasa mutanen Israila suka zama ma su ɗoyi mai ruɓa ga Filistiyawa?

Sun zama ɗayi mai ruba ga Filistiyawa dan saul ya kayar da sansanin Filistiyawa.