ha_tq/1sa/12/24.md

209 B

Wane ƙallubalai ne Sama'ila ya ba mutanen israilawa?

Sama'ila ya ce masu su lura da mayan abuwan da Yahweh ya yi maku don, saboda haka sai su ji tsoron sa su kuma bauta masa da gaske da kuma zuciya ɗaya.