ha_tq/1sa/12/22.md

324 B

Menene saƙon ta'aziya ne Sama'ila ya faɗa wa mutanen Israila?

Sama'ila ya yi wa mutanen Israila nasiha ya ce masu Yahweh ba zai ƙi su ba.

Menene Sama'ila ya sa zuciya cewa zai yi wa mutanen Israila?

Ya yi niyar cewa zai koyar da mutanen hanyar a ke da kyau da kuma dai-dai, kuma ba zai masu dena adu'a akan su ba.