339 B
339 B
Wane ƙalubalai ne Sama'ila ya sa a gaban mutanen Isra'ila?
Sama'ila ya ƙalubalanci mutanen da cewa su gabatar da kansu a gaban Yahweh su ga abin ban mamaki da zai yi a kan Idanuwansu.
Menene Sama'ila ya roƙa Alla ya aiko saboda mutanen Isra'ila su san girman Muguntar su?
Ya roƙi Yahweh ya aiko masu da aradu ds uma ruwan sama.