Za su iya yni biyaya su kuma bi Yahweh, ko kuma su kangare wa Yahweh daga nan hannun Yahweh zai yi gãba da su