ha_tq/1sa/12/12.md

146 B

Wace gaskiya ce Sama'ila ya ke so mutanen Israila su tuna?

Sama'ila na son Mutanen Israila su tuna cewa sun buƙaci sarki ya yi mulki akan su.