ha_tq/1sa/12/08.md

235 B

Menene Yahweh ya yi wa kakanin mutanen Isra'ila ayan sun manta da Yahweh Allahn su bayan Musa da Haruna sun fitar da su daga Masar?

Yahweh ya sayar da su cikin hanun Sisera, cikin hanun Filistiyawa da kuma cikin hanun sarkin Mwaob.