Menene yasa Sama'ila ya gaya wa mutanen Israila cewa su miƙa da kansu a gaban Yahweh?
Ya faɗawa mutanen Israi'la ce masu ku miƙa kanku, domin in yi roƙo tare da ku a gaban Yahweh game da dukkan ayyukan adalci na Yahweh, wanda ya yi domin ku da ubanninku.