Saul ya ce, "Babu wanda za a kashe dole a wannan ranar, saboda a wannan ranar Yahweh ya ceto Isra'ila.