ha_tq/1sa/11/06.md

165 B

Ta yaya ne Saul ya amsa wa tsoron da aka ba mutanen Yabesh?

Ya fusata sosai ya kuma tattara dukan mutanen Israila ce wa su biyo shi su yaƙi abokan gaban Yabesh.