ha_tq/1sa/11/04.md

148 B

Menene yasa Saul ya yi mamaki akan abun da ke damun mutanen birnin Gibiya?

Saul ya ji su suna kuka ayan sun ji abin da ya faru da mutane Yabesh.