Sun roƙi shi ya ba su kwana bakawai don su ga idan ko akwai wani daga cikin Israila wanda zai cece su.