Ya ce bisa wannan matsayin zan yi alƙawari da ku, ce wa zan ƙwaƙule dukkan idanunku na dama, ta wannan hanya kuma in kawo kunya bisa dukkan Isra'ila."