ha_tq/1sa/10/03.md

335 B

Menene Sama'ila ya ce wa Saul zai faru wajen dawowarsa ramin Tabor?

Mutane uku ma su tafiya wurin Allah a Betel za su gamu da kai a wurin, ɗaya na ɗauke da 'yan awaki uku, wani kuma na ɗauke da dunƙulen gurasa uku, wani kuma na ɗauke da salkar inabi za su ba ka dunƙulen gurasa biyu, wadda yakamata ka karɓa daga hanuwan su.