Ko da yake Saul daga ƙanƙanuwar ƙabilar Benyamin yake, dukkan marmarin Israila na akkansa da gidan mahaifin sa.