ha_tq/1sa/09/15.md

173 B

Menene Yahweh ya bayyana wa Sama'ila a game da Saul a aikin sa a Israila?

Yahweh ya ce wa Sama'ila cewa za a nada wa Israila sarki zai kuma cece daga hannun Filistiyawa.