Mai ganin ya zo Birnin saboda a wanan ranar saboda mutane na yin hadaya a wuri mai bisa kuma mai ganin na sa masu albbarka.