ha_tq/1sa/09/05.md

368 B

Menene Saul ya ce wa bawan sa su yi a lokacin da issa ƙasar Zuf?

Saul ya ce wa bawan da ke tare da shi su koma wurin mahaifinsa ko ko mahaifina na iya daina damuwa domin jakan ya fara damuwa game da mu.

Wane tunani ne na dabam da bawan ya kawo wa Saul?

Bawan ya ce wa Saul su duba wani mutumin Allah a cikin wannan birnin zai iya fada mana hanyar tafiyaar mu.