ha_tq/1sa/08/21.md

179 B

Wace amsa ce Yahweh ya ba su a lokscin da Sama'ila ya maimaita maganar a kunuwansa?

Yahweh ya sake faɗi wa Sama'ila da cewa ya yi biyayya da muryar Mutane ya kuma basu sarki.