Mutane sunƙi da cewa suna son sarki a kansu dan za su zama kamar sauran alummai wanda zai yi masu hukunci kuma fita a gabanmu ya kuma yi faɗan yaƙe-yaƙenmu.