ha_tq/1sa/08/16.md

471 B

Menene gargadin nan wanda Sama'ila ya ba mutanen Israila game da Sarkin zai yi da bayin su, matassan su da kum dabobin su?

Sama'ila ya gargaɗe su cewa sarkin zai ɗauki bayin ku,nagartatun matasan su da kuma Jakunan su, da kuma garken dabbobin ku, za ku kuma zama bayinsa.

Menene Sama'ila ya gargaɗi mutanen Israila lokkacin da za yi kuka saboda sarkin da suka zaɓar wa kansu?

Sama'ila ya ce a lokacin da za su yi kuka ga Yahweh, Yahweh zai ba za amsa masu ba?