Sama'ila ya gargaɗe su da cewa Sarkin nan zai ɗauke yayan su mata su zama masu yin turare, masu girke-girke, da kuma masu dashe-gashe.